Lyrics: Dj Abba – Ga Ni (I’m Here)

Views: 1825


 • 11
 •  
 •  
 •  
 •  

[intro] Yes! zan fara ne da acapella
Musical legend,hausa version of fela
Ga chicks suna ta faman bina kaman jela
Because the boy is fly (heyn heyn) balbela
yeah and ma team is full of big boys nafada
sunji? yes! i garra big voice,The star and who dey looking up to even way for open up you don’t know what we up to

[chorus] Gani nan gani nan gani nan gani nan gani nan(ku matsa)
Gani nan gani nan gani nan gani nan gani nan
Gani nan gani nan gani nan gani nan gani nan
Gani nan gani nan gani nan gani nan gani (work)
Kaduna-gani
Katsina-gani
Niger-gani
Jigawa-gani
Adamawa-gani
Ehn Nassarawa-gani
Naji Ance Kuna Nema Na Toh Gani

[verse] I’ve got lines,kaman tapin hannu
inna fara jero su se kaji karan tapin hannu(hands clappin)
dj_abba every heat is for the fans
but reason why nake yawo da bouncers is for defence
saboda tsaro(irin-eh) badan tsoro ba
don akwai wadan da a gida basu samu horoba


 • 11
 •  
 •  
 •  
 •  
Tags:
· · · · ·

Naija music fanatic!!! Founder of FreeNaijaLyrics.com. Follow me on twitter: @repnaijaartists and @freenaijalyrics . Find me on instagram: @freenaijalyrics . Catch me on the dance floor if you can! #IntermediateStepper

Comments

 • yes ab

  Masaudu Ashiru January 3, 2017 4:59 am
 • To alhamdulillahi wallahi subabane mungode all of us ur fanx cox kanamana naman ( Ab sunana ibrahim adam but i popurlaly known as G_star pls i wan 2b wit u in yns studio cuz ina so incika burina saboda burin na shine inga na bata + a fanx kamar kaiiii wallahi ;(;( )

  G_star April 14, 2017 4:07 pm
 • oh oh oh subaba gaskiya ka kai kai.dolene inyabe ka,my name is faruk tahir bt am called djfacksyy in my crew.mafarkina akodayaushe shine muyi track dakai.

  faruk April 19, 2017 9:11 am

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Free Naija Lyrics | Nigerian (Naija) Music Lyrics - MP3 Downloads