Lyrics: IBN – Ina Mazan Suke

Views: 1703


 • 25
 •  
 •  
 •  
 •  

[download id=”31″]

Its your Boy
IBN
Eh, kun gane ai
KNIGHTS
Wai ina Mazan suke
Wihuu wihuu
Hayya hayya
Weehu

[CHORUS]
Sai ni
Dan BABA NA
Na rike Adda ta
Zan tarwatsa gayu
Wai ina mazan suke
Sun ganni sun gudu
Munsa su a lungu
Sara ke sa maza gudu

[Verse 1]
Sa sa saka saka sa gudu
Nine ke gudu sa gudu
Ai ni ke sa maza gudu
Insa musu kora sao dubu
Nine zaki a daji
In nayi ihu a waste
Ai ni ke karban haraji
Listen yaro kana ji
Kamar a dabo
Nine dabo
When you talking Hausa Rap
Nine dabo
I keep on flowing
Mutherfuckers keep on hating
Yan matansu na forsaking
Mu ko muna takin nasu
Yaro karkada riganka
Nasan kuran ya tashe ka
In ka ja dani in karka
Yaro nemi sulhu ko zan barka
Weeeehuuuuuu
Ayya (x7)
Kai Karya ne kai
Wai ina mazan suke
Wihu (x2)
Hayya (x2)
You don’t wanna mess with me tonight
Wuta nake zafi Ushh wallahi
Yaro test me zaka kone
Kamar gaushi ja inya kone
Mu sasu a wuta mu narka su
In mata ne mu banke su
Ga zuga garki mu parke su
Mu dafa su loma mu cinye su

[CHORUS]
Sai ni
Dan BABA NA
Na rike Adda ta
Zan tarwatsa gayu
Wai ina mazan suke
Sun ganni sun gudu
Munsa su a lungu
Sara ke sa maza gudu

[VERSE 2]
It really piss me off
When I see this niggas try na pull me off
Cos they see me going up
Mutherfuckers go look up
Google my name on the NET
Ai result zai saka ma ka buckle up
Wai bakajin tsoro ne yaro
Zan sa a maka maro maro
In hanaka zuwa taro taro
Ko za’a ma karo karo
Yaro zaka baro baro
Aiki zaka karo karo
Zaka sa mu zaro zaro
Adduna mu fado yaro
Am a knight baby
Street ghetto soldier
Captain of ma gang
Boy u can never test me
Yaro inka fasa
Kwalba ni zan fassa
In rusa maka kai
In kaika asibiti a gyara
This no be fariya
Dole in gyara carrier
Nawa shine in rike microphone
Inta Magana
You know there is nobody can test me
On the microphone, when I hold the michrophone
Mata suna zauna suji ni
Ina flows on the michrophone
IBN nake na kara
Haterz in gaya muku kun makara
Kar kuyin mummunan fasara
Na my flows the roast them kamar masara
Ka gane yaro
I don’t really care if you hate me or love me
Ina mika godiya to those that love me
And if you don’t love me
Sai kaje sai ka rungumi transformer sai ka kone

[CHORUS]
Sai ni
Dan BABA NA
Na rike Adda ta
Zan tarwatsa gayu
Wai ina mazan suke
Sun ganni sun gudu
Munsa su a lungu
Sara ke sa maza gudu

[CHORUS]
Sai ni
Dan BABA NA
Na rike Adda ta
Zan tarwatsa gayu
Wai ina mazan suke
Sun ganni sun gudu
Munsa su a lungu
Sara ke sa maza gudu

Yeah
You know who is on the mic dou
Its IBN baby
Go check it out
KNIGHTS Crew
Ai kawai gudu za ka sa idan ka ganmu
Mun shigo ai
Na barku lafiya


 • 25
 •  
 •  
 •  
 •  
Tags:
· · · ·

Naija music fanatic!!! Founder of FreeNaijaLyrics.com. Follow me on twitter: @repnaijaartists and @freenaijalyrics . Find me on instagram: @freenaijalyrics . Catch me on the dance floor if you can! #IntermediateStepper

Comments

 • If there were no words

  No way to speak

  I would still here you

  If there were no tears

  No it to feel inside

  I would still feel for you

  And even if the sun refuse to shine

  Even if all ends ran out Love

  I would still have you here

  Until the end of time

  All I need is you as my VALENTINE.

  data name safiyya

  umar maisaje June 10, 2016 9:54 am

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Free Naija Lyrics | Nigerian (Naija) Music Lyrics - MP3 Downloads