Lyrics: IBN – ‘Yar Gaye

Views: 249


  • 26
  •  
  •  
  •  
  •  

Uhhh
Kun gane ai
Kun Gane ai
Its IBN Now
IBN Now
Dan gayen Nan eh
AREWA KNIGHTS E N T
Kaiii

[CHORUS] In kaga wata yarinya
One look pon this girl
You go no say
‘Yar Gaye ce.. ‘Yar Gaye ce
Yarinyar ‘Yar Gaye ce.. ‘Yar Gaye ce
Fresh kaya
Fresh Fuska
Everything nice
Kai wallahi ‘Yar Gaye ce
Yarinyar ‘Yar Gaye ce

[VERSE 1] ‘Yar Gaye, Chapi
Wallahi this girl is soo classy
Wato yarinyar nada Aji
Zakin murya wayyo ice cream
Kalli Cat Walk Ta-Ta-Ta
Kuma ta sa kaya Me Tsada
Kwalliyar ta ma Me Tsada
Kai, ‘Yar Gaye ce ba karya
This girl looks very very fine
Soo fine, too much fine
Kyawunta ya wuce misali
Guys sun rikice suka ce bala’i
Kyawun fuska Chakwai ne
Kyawun Sura Chakwai ne
Kyawun wanka Chakwai ne
Kai komai nata Chakwai ne
Yarinya… Kin Haska…
Idanuwa na ta zuba a kan ki
Yarinya… Kin haska…
Guys just dey mad over you
Me self dey craze for you

[CHORUS] In kaga wata yarinya
One look pon this girl
You go no say
‘Yar Gaye ce.. ‘Yar Gaye ce
Yarinyar ‘Yar Gaye ce.. ‘Yar Gaye ce
Fresh kaya
Fresh Fuska
Everything nice
Kai wallahi ‘Yar Gaye ce
Yarinyar ‘Yar Gaye ce

[VERSE 2] ‘Yar Gaye sai Dan gaye
Dan Gaye to kuce Bobo
Ai bobo baya tsoro
Zaya tareta
Ba kwokwanto
See me dey
Denge-denge I just dey pose
As I dey waka to this girl
With my coke
Composed, as a come closer
Yarinya me go do you roger
Am a soldier, musical soldier
Girl money fi mi bank is over
Zan kashe miki kudina
Har na locker
Yarinya wai bata shan
Coca-Cola
To let me
Pop-Pop-Pop-Pop
Champaign
And wumbala-wumbala
Tha train
To ma room ma
To ma room ma
To ma room and
Wumba tha thing
Yarinya… Kin Haska…
Idanuwa na ta zuba a kan ki
Yarinya… Kin haska…
Guys just dey mad over you
Me self dey craze for you

[CHORUS] In kaga wata yarinya
One look pon this girl
You go no say
‘Yar Gaye ce.. ‘Yar Gaye ce
Yarinyar ‘Yar Gaye ce.. ‘Yar Gaye ce
Fresh kaya
Fresh Fuska
Everything nice
Kai wallahi ‘Yar Gaye ce
Yarinyar ‘Yar Gaye ce

[OUTRO] ‘Yar Gayeee
To ga dan gayee
Eh eh
‘Yar Gayeee, Eh
‘Yar Gayeee
‘Yar Gayeee
‘Yar Gayeee


  • 26
  •  
  •  
  •  
  •  
Tags:
· · · · · ·

Naija music fanatic!!! Founder of FreeNaijaLyrics.com. Follow me on twitter: @repnaijaartists and @freenaijalyrics . Find me on instagram: @freenaijalyrics . Catch me on the dance floor if you can! #IntermediateStepper

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Free Naija Lyrics | Nigerian (Naija) Music Lyrics - MP3 Downloads