Lyrics: Ricqy Ultra – Duniya Budurwar Wawa (Fool’s Paradise) ft Nomiis Gee

Views: 1431


  • 15
  •  
  •  
  •  
  •  

Mahakurci, mawadaci
Taho, taho dukkan mu don mu zo mu gane
Zuwa da guzuri yafi zuwa da wuri
Duniya ba hutu

Ah, ah, ah, ah , ah (Nomiis G)
Ah, ah, ah, ah, ah (Ricqy Ultra)
Ah, ah, ah, ah, ah (RICQY ULTRA SAYS)

CHORUS
Mun tashi, gari ya waye
Mutane suna ta hawaye
Duniya budurwar wawa
But I gotta hustle
Cuz it’s all about (Money)
Cuz it’s all about (Land)
Cuz it’s all about (Fame)
Cuz it’s all about (Name)
Cuz it’s all about (Cars)
Cuz it’s all about (Cribs)
If I can get the paper, paper
I go roll

VERSE #1
One, two I buckle my dreams
Three, four step to the other side
I’m from the north side, not the south side
I don’t give a damn; I’ve grown to be a man
Put your hands up; praise be to God
Me duniya? Sai a hankali
No matter how you struggle, you must be in trouble
Try to be humble, don’t ever grumble
Never seen a jungle, life is a royal rumble
We all have a dream like Martin Luther King
I wanna be a king kamar san Kano
To be respected, the undisputed
I’m so talented but now rejected
What’s with the drama in my area?
KAI KAUCE!
I need some space
Let’s call a spade a spade
We need a truce
Fighting one another won’t give us unity
Killing one another only kills our dignity

CHORUS
Mun tashi, gari ya waye
Mutane suna ta hawaye
Duniya budurwar wawa
But I gotta hustle
Cuz it’s all about (Money)
Cuz it’s all about (Land)
Cuz it’s all about (Fame)
Cuz it’s all about (Name)
Cuz it’s all about (Cars)
Cuz it’s all about (Cribs)
If I can get the paper, paper
I go roll

VERSE 2 (NOMISS G)
Ricqy Ultra, Nomiss G KAI KAUCE
Ricqy Ultra, Nomiss G KAI KAUCE
Duniya budurwawa ce get down
Duniya gida ne na ups and down
Ko akwai kudi akwai ups and down
Banda wawa cikin ups and down
Shi gani yake kamar babu gobe
Ta na kada masa kida ya kara goge
Duniya gidan biki, ku sa aso’oke
Kar ta juyo ta barku ba aso’oke
Da na sani ako inna keya ce
Lokacin da za ka parka can daga baya
Shi agogo juyi yake babu baya
Lokuta suna zuwa suna wucewa
Balantane ka pada masai ko yane
Komai zaka yi ka sa tunani
Shawara nake ta baku dan ku tanado
Kar ta barku babu komai
Prr a kango

CHORUS
Mun tashi, gari ya waye
Mutane suna ta hawaye
Duniya budurwar wawa
But I gotta hustle
Cuz it’s all about (Money)
Cuz it’s all about (Land)
Cuz it’s all about (Fame)
Cuz it’s all about (Name)
Cuz it’s all about (Cars)
Cuz it’s all about (Cribs)
If I can get the paper, paper
I go roll

VERSE #3
One, two zan sha zuma
Three, four koma gefe ku basar
Just to make peace; I wanna see it reign
I can give up my life just to see it happen
Me duniya? Inna za mu je?
Duniya madubin wawa
Najeriya ce kasar mu
Inna baba, da mama, da kaka?
Muna da arziki, muna da ilimi
Me muke nema da Allah bai bamu ba
Matasa suna to shan wuya
Me zasu ci yau da gobe
Me za su shay au da gobe
Me za su shay au da gobe
La illaha illalahu
Ka raba mu da wannan bala’I, da masifa, da azaba
Mu rabu da duniya lafiya.

CHORUS
Mun tashi, gari ya waye
Mutane suna ta hawaye
Duniya budurwar wawa
But I gotta hustle
Cuz it’s all about (Money)
Cuz it’s all about (Land)
Cuz it’s all about (Fame)
Cuz it’s all about (Name)
Cuz it’s all about (Cars)
Cuz it’s all about (Cribs)
If I can get the paper, paper
I go roll


  • 15
  •  
  •  
  •  
  •  
Tags:
· · · ·

Naija music fanatic!!! Founder of FreeNaijaLyrics.com. Follow me on twitter: @repnaijaartists and @freenaijalyrics . Find me on instagram: @freenaijalyrics . Catch me on the dance floor if you can! #IntermediateStepper

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Free Naija Lyrics | Nigerian (Naija) Music Lyrics - MP3 Downloads